Isa ga babban shafi
Al'adun Gargajiya

Tarihin masarautar Fulani a jihar Lagos ta Najeriya

Wallafawa ranar:

Shirin al'adunmu na gado tare da Abdoulaye Issa a wannan makon ya mayar da hankali ne kan gidan sarautar, Sarkin Fulani a jihar Lagos ta Najeriya, Alhaji Abubakar Muhammad Banbado. Ayi saurare Lafiya. 

Sarkin Fulani a jihar Lagos Alhaji Mohammed Abubakar Bambado.
Sarkin Fulani a jihar Lagos Alhaji Mohammed Abubakar Bambado. AFP
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.