Isa ga babban shafi
Al'adun Gargajiya

Yadda aka kafa Masarautar Hausawa a Benin

Wallafawa ranar:

Shirin Al'adunmu na Gado na wannan makon tare da Abdoulaye Issa ya kai ziyara ne can fadar mai martaba Sarkin Machina da ke jihar Yobe ta Najeriya da kuma Masarautar Hausawa a garin Port-Novo na kasar Benin.

Hausawa na da tarihi mai yawa a kasashen Afrika
Hausawa na da tarihi mai yawa a kasashen Afrika Foto: Reuters/Afolabi Sotunde
Talla

Masarautar ta Machina ta yi bayani kan yadda take tattalin al'adun da al'ummarta ta gada tun fil azal.

Kazalika shirin ya ziyarci garin Ajase na birnin Port-Novo da ke Jamhuriyar Benin, inda Hausawa suka shafe fiye da shekaru 150 a wannan yanki tare da kafa Masarautarsu.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.