Isa ga babban shafi
Al'adun Gargajiya

Tattaunawa kan tarihin dokin iska dan Filinge

Wallafawa ranar:

Shirin Al'adunmu na Gargajiya na wannan mako ya yi tattaki ne zuwa garin Filinge a jihar Tillaberi, inda ya tattauna masana tarihi kan dokin nan da aka yi wa wakar "Dokin Iska Dan Filinge"

Gasar tseren gudun doki ta shafe dubun dubatar shekaru da zama karbabbiya a tsakanin al'ummomin duniya.
Gasar tseren gudun doki ta shafe dubun dubatar shekaru da zama karbabbiya a tsakanin al'ummomin duniya. REUTERS - STEPHANE MAHE
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.