Isa ga babban shafi
Al'adun Gargajiya

Shiri na musamman a kan rasuwar mawakiyar Jamhuriyar Nijar Hamsou Garba

Wallafawa ranar:

Wannan shirin ya mayar da hankali ne a kan rashi da aka yi na mawakiyar Jamhuriyar Nijar Hamsou Garba, wanda aka haifa a shekarar 1958 a Maradi. Hamsou Garba ta shigaa harkar waka da wasan kwaikwayo, inda ta yi matukar fice a ciki da wajen Nijar.

Hamsou Garba
Hamsou Garba © IciNiger
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.