Isa ga babban shafi
Al'adun Gargajiya

Yadda aka gudanar da bikin ranar Maulidi a Najeriya

Wallafawa ranar:

Shirin Al'adun Gargajiya na wannan makon ya tattauna akan bikin ranar Maulidi da ya gudana a sassan Najeriya.

Taron al'ummar Musulmi yayin gudanar bikin ranar Maulidi a jihar Kaduna da ke Najeriya.
Taron al'ummar Musulmi yayin gudanar bikin ranar Maulidi a jihar Kaduna da ke Najeriya. © Daily Trust
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.