Isa ga babban shafi
Al'adun Gargajiya

Tarihin al'adar Sallar Biannu a garin Agadez na Jamhuriyar Nijar

Wallafawa ranar:

Shirin al'adunmu na gado tare da Abdoulaye Issa a wannan mako ya yi duba kan bikin Biannu a jihar Agadez ta Jamhuriyyar Nijar, bikin da ya juye zuwa Sallah mai dogon tarihi a yankin na abzinawa da kusan kowa ke mararin isowarsa.

Gidan Tarihi a Agadez ta jamhuriyar Nijar
Gidan Tarihi a Agadez ta jamhuriyar Nijar © Agadez 08 © CRAterre TJ
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.