Al'adun Gargajiya
Yadda aka kulla yarjejeniyar kawo karshen zaman kayakin tarihin Benin a Faransa
Wallafawa ranar:
Kunna - 10:02
Shirin al'adunmu na gado tare da Abdoulaye Issa a wannan makon ya yi duba kan ziyarar shugaban Faransa a kasashen yammacin Afrika 3 ciki har da Jamhuriyyar Benin inda yayin zantawar shugabannin biyu wato Patrice Talon na Benin da Emmanuel Macron na Faransa sun rattaba hannu kan yarjejeniyar kawo karshen zaman kayakin tarihin kasar a Paris. A yi saurare Lafiya.