Isa ga babban shafi
Al'adun Gargajiya

Harshen Hausa ya samu karbuwa a kasar Burkina Faso

Wallafawa ranar:

Shirin Al'adun gargajiya na wannan makon yayi tattaki zuwa kasar Burkina Faso inda yayi nazari kan makomar harshen Hausa a kasar da kuma irin karbuwar da ya samu.

Wani sashi na birnin Ouagadugou a kasar Burkina Faso.
Wani sashi na birnin Ouagadugou a kasar Burkina Faso. © Dimanche Yaméogo / AFD
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.