Matan da suka kafa daulolin mulki a nahiyar Afrika 2
Wallafawa ranar:
Kunna - 10:52
Shirin na al’adun mu na gado a wannan mako dori ne kan shirin da ya gabata a makon jiya, inda muka kawo muku kadan daga cikin matan da suka kafa daulolin mulki a nahiyar Afrika, musamman kasashen Nijar Da Najeriya, inda kukaji mu da farfesa Ado Muhamman shugaban jami’ar Jihar Tawa da kuma malam Ibrahim Aminu Dn Iya masanin tarihi daga jihar kano.
To a yau cikin ikon Allah zamu leka fadar wata mai rike da sarautar gargajiya ce a Najeriya da haryan zu ake damawa da ita a babbar masarautar Etsu Nupe dake jihar Neja, wato fadar wakiliyar Matan Nupe ta Najeriya, Wato Hajiya Maryam Muhammad, wadda ke rike da wannan sarauta ta wakiliyar matan na Nupe tsahon shekaru tara
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu