Isa ga babban shafi
Al'adun Gargajiya

Masarautun mata da suka yi fice a kasar Hausa

Wallafawa ranar:

A cikin shirin 'Al'adunmu Na Gado' na wannan mako, Mohammane Salissou Hamissou ya yi nazari a kan masarautu ko daulolin mata da suka yi fice a kasar Hausa. A cikin shirin, akwai ganawa da manyan malaman tarihi da suka lakanci tarihin kasar Hausa.

Misalin hoton Sarauniya Amina ta Zaria.
Misalin hoton Sarauniya Amina ta Zaria. © Wikipedia
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.