Isa ga babban shafi

Nijar da EU na nazari kan yaddda za a dakile ayyukan ta'addanci a yankin Sahel

An kammala wani babban taro da gwamnati ta shirya a Jamhuriyar Nijar tare da hadin gwiwar kungiyar Tarayyar Turai domin yin nazari a kan yadda za a iya amfani da shawarwarin farar hula wajen yakin da ake yi da ta’addanci a yankin sahel.

Tawagar sojojin Rwanda sama da 1000 ta musamman da aka aika kasar Mozambique domin yakar ta'addanci, 10 ga watan Yuli 2021.
Tawagar sojojin Rwanda sama da 1000 ta musamman da aka aika kasar Mozambique domin yakar ta'addanci, 10 ga watan Yuli 2021. AP - Muhizi Olivier
Talla

Masu tayar da kayar baya sun dauki shekaru suna kai munanan hare-hare a kasashen yankin, abin da ya tilastawa miliyoyin mutane barin muhallansu, inda dubbai suka rasa rayukan su.

Shiga alamar sauti, domin sauraron rahoton baro Arzika, kan matakan da aka dauka domin tunkarar wannan matsala da ke addabar kasashen da dama daga cikin nahiyar Afirka.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.