Isa ga babban shafi

Nijar ta kaddamar da rundunar yaki da masu dauke da makamai ta ruwa

Hukumomin tsaron Jamhuriyar Niger sun kafa wata sabuwar runduna ta musamman da za ta gudanar da ayyukan tsaron cikin ruwa.

Gwamnati na shirin tunkarar duk asu kalubale da ke kawo cikas ga matsalar tsaro daga mayakan jihadi
Gwamnati na shirin tunkarar duk asu kalubale da ke kawo cikas ga matsalar tsaro daga mayakan jihadi Reuters
Talla

Rundunar dai za ta gudanar da ayyukanta ne cikin kogin Kwara ko Isa a yammacin kasar don karfafa matakan tsaro, ganin da ma can akwai irinta a yankin tafkin Chadi wanda rahotanni ke cewa na taka rawar gani wajen yaki da kungiyar Boko Haram.

Shiga alamar sauti domin sauraron cikakken rahoton Baro Arzika.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.