Yadda aka gudanar da bikin girbe Albasa a Jamhuriyar Nijar
Yanzu haka ana ci gaba da gudanar da bukukuwan ranar da aka kebewa albasa a kasar Niger, wadda akeyi ko wace shekara, kuma wannan ne karo na biyu da ake yi, a karkashin jakorancin ministan kula da harkoki mata da kare yara ta kasa.
Wallafawa ranar:
Kunna - 03:05
Talla
Shiga alamar sauti domin sauraron rahoton Rakia Arimi.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu