Isa ga babban shafi

ECOWA ta bukaci kasashen Afrika su kwashe 'yan ciraninsu da ke jibge a Nijar

Tawagar kungiyar ECOWAS ko kuma CEDEAO da ke ziyarar aiki a Jamhuriyar Nijar ta ce, bakin-hauren da ke zube a kasar wadanda galibinsu ‘yan Afrika ta yamma ne, na cikin mawuyacin hali kuma suna bukatar gwamnatocin kasashensu su dauki matakan mayar da su gida. Wakilinmu Baro Arzika daga Yamai ya aiko mana da rahoto.

Wasu tarin 'yan cirani da ke shirin tsallakawa nahiyar Turai daga Nijar zuwa Libya don bi ta Meditereniya.
Wasu tarin 'yan cirani da ke shirin tsallakawa nahiyar Turai daga Nijar zuwa Libya don bi ta Meditereniya. REUTERS - NADA HARIB
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.