Isa ga babban shafi

Aikin ginin bututun mai daga Nijar zuwa Cotonou ya haddasa cece-kuce

Jamhuriyar Nijar an fara aikin share filaye domin shimfida bututun mai da zai taso daga gabashin kasar zuwa gabar ruwan birnin Cotonou da ke Jamhuriyar Benin. To sai dai tuni wannan aiki ya fara shan suka saboda yadda ake da motocin katafila domin lalata amfanin gona da suka hada da gero, wake, masara da dai sauransu ba tare da an dauki matakin biyan jama’a diyya ba. Daga Maradi, ga rahoton da wakilinmu Salissou Issa ya aiko mana.

Ana dai zargin motocin da ke aikin da lalata tarin gonaki.
Ana dai zargin motocin da ke aikin da lalata tarin gonaki. AP - BTA Georgy Genchev
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.