Isa ga babban shafi

Ambaliyar ruwa ta rusa gidaje da dama a Nijar

A Jamhuriyar Nijar, ruwan saman da aka shatata a wasu yankunan kasar ya haddasa ambaliya tare da rushewar gidaje a yankuna da dama na jahar Damagaram.

Ana yawan samun rushewar gidaje sakamakon ambaliyar ruwa.
Ana yawan samun rushewar gidaje sakamakon ambaliyar ruwa. REUTERS/Afolabi Sotunde
Talla

Al'amarin ya fi muni a garin Hamdara da ke cikin gundumar Mirriah.

Ku latsa alamar sauti domin sauraren cikakken rahoton Ibrahim Malam Tchiil daga Damagaram

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.