Isa ga babban shafi
Rahotanni-Nijar

Ana cece-kuce kan rashin sojojin Faransa a Nijar

A Jamhuriyar Nijar ra’ayoyi sun bambanta a game da sanarwar da babban kwamandan rundunar sojin Barkhane ta Faransa Janar Laurent Michon ya fitar, da ke cewa kasar ba ta da niyyar jibge dakarunta a Nijar bayan kwashe su daga kasar Mali.

Sojojin Barkhane
Sojojin Barkhane AP
Talla

Ku latsa alamar sauti domin sauraren cikakken rahoton Baro Arzika daga birnin Yamai

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.