Isa ga babban shafi
Nijar-Boko Haram

Boko Haram sun kashe mutane 22 a Diffa

A jamhuriyar Nijar rahotanni na cewa wasu 'yan kungiyar Boko Haram sun kai jerin hare hare har guda 3 a cikin daren da ya gabata inda mutane 22 suka rasa rayukansu.Hukumomin jahar ta Diffa dai sun tabbatar da aukuwar lamarin.Wakilinmu BARO ARZIKA a Yamai ya aiko da Karin bayani.

Taswirar Nijar da ke nuna yankin Diffa.
Taswirar Nijar da ke nuna yankin Diffa. AFP
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.