Mutane dubu 1 da 500 sun mutu hadurran ababawan hawa a Nijar
Wasu sabbin alkalumman da mahukunta Jamhuriya Nijar suka fitar sun ce mutane kusan dubu 1 da 500 ne suka mutu a sanadiyar hadurran ababan hawa da suka faru a kan hanyoyin kasar cikin shekara ta 2020 da ta gabata, adadin da ya karu da kaso 66% idan aka kwatanta shi da na shekarar 2019.
Wallafawa ranar:
Kunna - 03:03
Ministan Sufurin Kasar Malam Alma Oumarou ya ce, a jimilce an samu hadurra fiye da dubu 14 a bara, kuma fiye da dubu uku a bana, tare da haddasa asarar kudin da yawansu ya kai biliyan 270 na CFa.
Ku latsa alamar sauti domin sauraren cikakken rahoton Umar Sani daga Agadez
Mutane dubu 1 da 500 sun mutu hadurran ababawan hawa a Nijar
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu