Nijar-Gobara
Gobara mai cike da al'ajabi ta sake tashi a Nijar
Wata gobara mai ban al’ajabi ta sake tashi a cikin wata fadama da ke garin Washa a yankin Magarya da ke jihar Damagaram Jamhuriyar Nijar. Wannan ne dai karo na uku da ake samun tashin irin wannan gobara a cikin wannan rafi na Washa.
Wallafawa ranar:
Talla
Kuna iya latsa alamar sauti domin sauraren cikakken rahoton brahim Malam Tchillo daga Damagaram
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu