Isa ga babban shafi
Nijar

Yakin neman zaben Nijar ya zafafa

Yayin da zaben shugaban kasa zagaye na biyu ke kara karatowa a Jamhuriyar Nijar, 'yan takarar da za su fafata na ta neman kuri'ar jama'a a gari gari. Yakin neman zaben na da tasiri sosai a Jihar Damagaram, inda daga nan ne dukkanin 'yan takarar suka fito.

Zaben Nijar
Zaben Nijar YouTube/AFP
Talla

Kuna iya latsa alamar sautin da ke kasa domin sauraren rahoton Ibrahim Malam Tchillo

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.