Isa ga babban shafi
Nijar

Sace ‘yan mata na tayar da hankali a Nijar

A yankin Maradi da ke jamhuriyar Nijar, yanzu haka wata sabuwar matsala ce ta fara tayar da hankulan jama’a, inda samari ke sace ‘yan mata tare da boye su na tsawon lokaci kafin a gano su.Tuni dai iyaye da kuma hukumomin gargajiya suka fara yin kira ga jami’an tsaro domin daukar matakan da suka dace akan wannan matsala.Wakilinmu a Maradi Salissou Issa, na dauke da karin bayani.

BOUREIMA HAMA / AFP
Talla

02:52

Sace ‘yan mata na tayar da hankali a Nijar

Salisu Isah

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.