Isa ga babban shafi
RAHOTON NOMA A NAJERIYA KASHI (6)

Matsalar da manoman dankalin turawa ke fuskanta a jahar Filato

Kamar yadda muka sanar da ku tun a farkon wannan mako, Sashen Hausa na Radio France Internationale ya tsara gabatar muku ga rahotanni na musamman dangane da matsalolin da suka haifar da gagarumin gibi ga harkar noma a Najeriya.A wannan rahoton da wakilinmu Muhammad Tasiu Zakari ya aiko muna daga  jihar Plateau ya yi duba ne kan noman dankalin Turawa.

A Jihar Filato aka fi yin noman Dankalin Turawa
A Jihar Filato aka fi yin noman Dankalin Turawa RFI Hausa/Awwal
Talla

Bincike ya nuna cewa adadin dankalin Turawa da manoman jihar ke samarwa ya ja da baya sosai idan aka kwatanta da shekarun da suka gabata, To ko meye dalili? 

Ku tsala alamar sauti don jin cikakken rahoton......

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.