TSADAR RAYUWA
'Yan gudun hijira a Borno sun yi barazanar komawa hannun Boko Haram
Tsananin yunwa da tsadar rayuwa ya sa wasu ‘yan gudun hijira a sassan jihar Borno da iyalan tsofin mayakan Boko Haram sun yi barazanar cewa za su shiga Daji wajen da mayakan ke iko da su don samun saukin rayuwa.
Wallafawa ranar:
Kunna - 03:07
Talla
'Yan gudun hijirar dai sun zargi hukumomi da gazawa wajen magance matsalolin tsadar rayuwar da suke fuskanta.
Wannan na zuwa ne, daidai lokacin da al'ummar Najeriya ke ci gaba da kokawa kan matsalar tsadar kayan abinci.
Shiga alamar sauti, domin sauraron cikakken rahotn Bilyaminu Yusuf kan wannan matsala.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu