RAHOTO
Akwai bukatar a sauya salon yaki da 'yan ta'adda a Najeriya - Rahoto
A Najeriya, yaki da matsalar tsaro a arewa maso gabashin kasar ya fara fuskantar tangarda, sakamakon kalubalen da ke neman mayar da hannun agogo baya daga hukumomi.
Wallafawa ranar:
Kunna - 03:01
Talla
Hukumomi da jami’an tsaro kan yin amfani da dabarun yaki domin kai abokan gaba kasa.
An yi amfani salon mayakan sakai wajen kwato wasu yankuna a shiyar Arewa maso gabas.
Sai dai wannan salo a yanzu yana fuskantar tarnaki, kamar yadda masana sha'anin tsaro suka tabbatar.
Shiga alamar sauti, domin sauraron cikakken rahoton Ahmed Alhassan.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu