RAHOTO
Harin 'yan bindiga na karuwa a garuruwan da ke makwabtaka da Abujan Najeriya
A Najeriya mazauna Kananan Hukumomin jihar Neja da ke da kusanci da babban birnin tarayyar kasar Abuja, na kokawa a game da tsanantar hare-haren 'yan ta'adda.
Wallafawa ranar:
Kunna - 02:57
Talla
Wannan dai na kara haifar da fargaba lura da yadda matsalar ke neman shafar birnin Abuja da kewayensa.
Tun bayan da ‘yan ta’adda suka kai hari daidan yarin Kuje a Abuja, har ma suka kubutar da ‘yan uwansu a ranar 5 ga watan Yulin 2022, al’ummar Abuja suke ta bayyana fargaba a kan lamarin tsaro.
Shiga alamar sauti, domin sauraron rahoton Isma'il Karatu Abdullahi.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu