Isa ga babban shafi
Adamawa

Mahukuntan Najeriya sun tashi tsaye kan magance matsalar sare itatuwa

Yayin da gwamnatin tarayyar Najeriya da na jihohi suka tashi tsaye wajen kare muhalli da kuma dakile matsalar sauyin yanayi, mahukuntan kasar sun samar da sabbin dokokin da za su taimaka wajen inganta muhallin cikin su har da hana sare itatuwa da kuma amfani da gawayi. 

Wani mai saran itatuwa a daya daga cikin dazukan jihar Ondo da ke Najeriya.
Wani mai saran itatuwa a daya daga cikin dazukan jihar Ondo da ke Najeriya. REUTERS - NYANCHO NWANRI
Talla

Ahmad Alhassan ya duba mana yadda jihar Adamawa ke aiwatar da matakin na haramta sare itatuwan, kuma a rahoton da ya aiko mana daga Yola. 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.