Isa ga babban shafi
Najeriya

An kaddamar da aikin rushe gine-ginen da suka saba ka'ida a Abuja

Hukumar inganta fasalin babban birnin tarayyar Najeriya Abuja, ta kaddamar da fara rushe gine-ginen da suka saba ka’ida a tsakiyar birnin da zummar dawo da ainihin tsarin garin kamar yadda yake zane a akan takarda.

Wani sashin Abuja, babban birnin tarayyar Najeriya.
Wani sashin Abuja, babban birnin tarayyar Najeriya. REUTERS - Afolabi Sotunde
Talla

Mahukunta sun ce a kaddamar da aikin ne domin dawo da tsari, tsafta da bin doka da oda na gine-gine da kuma kawata garin na Abuja.

Ga wakilin mu na Abuja Mohammed Sani Abubakar dauke rahoto.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.