Isa ga babban shafi

Rahoto kan dalilan da suka sa gwamnatin Borno haramta sana'ar gwan-gwan

Masu sana’ar gwangwan a Jihar Borno da ke Najeriya na ci gaba da bayyana damuwarsu kan haramta sana’ar da gwamnan jihar Babagana Zulum ya yi, saboda zargin da ake musu na aikata laifuffuka da kuma kwashe kadarorin jama’a da na hukuma. Tuni wannan matakin ya haifar da rarrabuwar kawuna a tsakanin al’ummar jahar. 

Gwamnan jihar Barno dake Najeriya Babagana Umara Zulum
Gwamnan jihar Barno dake Najeriya Babagana Umara Zulum RFI hausa/Abba
Talla

 

Cikin rahoton da wakilinmu Bilyaminu Yusuf ya hada mana daga jihar ta Borno za kuji yadda dalilan da sukasa gwamna Zulum ya dauke wannan mataki da kuma irin cecekucen da ya biyo bayan matakin.

Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken rahoto...........

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.