Isa ga babban shafi

Na cika wa 'yan Najeriya alkawuran da na daukar musu - Buhari

Shugaban Najeriya, Muhammadu Buhari, ya bayyana cewar, ya cikawa al'ummar kasar alkawarin da ya daukar musu a lokacin yakin neman zabe.

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari.
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari. REUTERS - GONZALO FUENTES
Talla

Alkawauran da suka hada da samar da Tsaro, Bunkasar Tattalin Arziki da yaki da cin hanci da Rashawa. Wakilinmu Muhammadu Kabiru Yusuf ya aiko mana da rahokan wannan lamari.

A ranar 29 ga watan Mayu ne, shugaba Buhari zai sauka ddaga mulkin kasar, bayan kammala wa'adi na biyu, inda zai mika ragamar kasar ga Bola Ahmed Tinubu, wanda ya samu nasra a babban zaben shugabanccin kaasar da aka yi a watan Fabrairu.

Shiga alamar sauti, domin sauraron cikakken rahoton Muhammad Kabir Yusuf.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.