Isa ga babban shafi

'Yan Najeriya sun fusata da bashin da Buhari zai sake karbowa

‘Yan Najeriya da Kungiyoyin sa kai dake Kasar, sun nuna damuwarsu dangane da yunkurin da Gwamnatin Kasar mai barin gado ke yi na neman sake ciwo bashin kudi har Dallar Amurka miliyan 800.

Yadda mutane ke rububin sayen jarida a Najeriya
Yadda mutane ke rububin sayen jarida a Najeriya AFP - PIUS UTOMI EKPEI
Talla

Duk kuwa da gargadin hukumar kula da kasafin kudin kasar da ta yi tare da nusar da mahukuntan cewar, dimbin basukan da ake bin Najeriyar sun wuce iyaka, amma hakan bai hana sshugaban yin wannan yunkuri ba.

A cikin wasikar, shugaba Buhari ya yi bayanin cewa, za a yi amfani da bashin ne domin fadada wani shiri na samar da walwalar jama'ar musamman talakawa da gajiyayyu a fadin kasar.

Shiga alamar sauti, domin sauraron rahoton Muhammad Kabir Yusuf.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.