Isa ga babban shafi

Mutum 7 iyalan gida guda sun mutu bayan cin abinci mai guba a Sokoto

A Najeriya mutane 7 yan gida guda sun gamu da ajalinsu bayan cin abinci da ake kyautata zaton akwai guba a ciki.Lamarin dai ya auku ne a kauyen Ƙaura na karamar hukumar Yabo a jihar Sokoto. Kamar yadda za ku ji a rahoton Faruk Muhammad Yabo mutanen sun hada da Mata 2 na mutum daya da kuma yaransu 5.

Gawarwakin wasu mutum bakwai a Najeriya.
Gawarwakin wasu mutum bakwai a Najeriya. © Rfi hausa - Ahmed Abba
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.