Isa ga babban shafi

Sama da mutum 20 sun mutu a ruwa a kokarin tserewa 'yan fashi a Sokoton Najeriya

Mutane 23 ne aka tabbatar sun rasa rayukansu a yayinda suke gudun tsira a daidai lokacin da yan ta'adda suka kai masu hari a wasu kauyukan karamar hukumar Tureta dake jihar Sokoto a tarayyar Najeriya. 

Misali na 'yan bindiga.
Misali na 'yan bindiga. © Daily Trust
Talla

Al'amarin dai ya auku ne ranar Laraba, lokacin da yan ta'addar suka kai wa kauyun dake tsakanin Tureta da Shagari a jihar Sokoto da kuma Gummi ta jihar Zamfara hari. 

Latsa alamar sauti domin sauraron rahoton Faruk Mohammad Yabo daga Sokoto. 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.