Isa ga babban shafi

Najeriya za ta samar da filayen kiwo don magance rikicin manoma da makiyaya

Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta ware filin da Manoma zasu ringa kiwo da kuma shuka ciyawa, domin amfanin Dabbobinsu, a wani yunkuri na kawo karshen rikici tsakanin Makiyaya da Manoma. Wanda ke ci gaba da lakume rayukan Al’um00ma a Kasar. Daga Abuja ga rahotan da wakilinmu Muhammadu Kabir Yusuf ya aiko mana.

Wasu Fulani makiyaya a Najeriya
Wasu Fulani makiyaya a Najeriya REUTERS/Akintunde Akinleye
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.