Isa ga babban shafi
Najeriya-Abuja

Cewa na yi a kare lafiyarmu ko mu ki fita zabe - Imam Khalid

A karsken makon da ya gabata aka dakatar da babban lımamın masallacın jumma`an gıdajen `yan majalısar dokokın tarayyar Najeriya da ke Abuja bısa zargın gabatar da hububar da ke iya tunzura jama’a don yi wa gwamnatı bore.Matakin dai ya haifar da ra’ayoyi mabambanta a tsakanın ai`ummar Najeriya.Ga wakılınmu na Abuja Mohammed Sanı Abubakar dauke da rahoto.

Sheikh Muhammad Nura Khalid, limamin masallacin Juma'a na Apo dake birnin Abuja da aka dakatar saboda sukar gwamnati akan matsalar tsaro.
Sheikh Muhammad Nura Khalid, limamin masallacin Juma'a na Apo dake birnin Abuja da aka dakatar saboda sukar gwamnati akan matsalar tsaro. © Wikipedia
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.