Isa ga babban shafi
Najeriya-Lagos

Karancin man fetur a Lagos ya jefa masu ababen hawa a tsaka mai wuya

Masu ababan hawa a Najeriya sun shiga tsaka mai wuya sakamakon karancin man fetur a gidajen mai da kuma samun gurbataccen man da wasu ke sayarwa. Nasiru Sani ya zagaya unguwar Ikoyi dake birnin Lagos domin ganin yadda matsalar take, kuma ga rahotan da ya hada mana.

Sabun bayanin gurbataccen man fetur ya haddasa karancinsa a sassan Najeriya.
Sabun bayanin gurbataccen man fetur ya haddasa karancinsa a sassan Najeriya. REUTERS - Afolabi Sotunde
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.