Isa ga babban shafi
Najeriya-Lagos

Gwamnonin arewa sun bukaci daukar matakai kan rugujewar gine gine

Gwamnaonin yankin Arewa maso yammacin Najeriya sun bukaci daukar matakai masu tsauri domin kare rushewar gine ginen dake haifar da rasa rayuka a cikin kasar.Gwamnonin sun bayyana haka lokacin da suka kai ziyarar jaje wa gwamnatin Jihar Lagos.Abdullaye Issa na dauke da rahoto a kai.Latsa alamar sauti don sauraron rahoton.

Wasu daga cikin gwamnonin arewacin Najeriya da suka kai wa gwamnatin jihar Lagos a kan rugujewar bene da ya lakume rayuka a jihar.
Wasu daga cikin gwamnonin arewacin Najeriya da suka kai wa gwamnatin jihar Lagos a kan rugujewar bene da ya lakume rayuka a jihar. © RFI Hausa
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.