Isa ga babban shafi
Najeriya-Lagos

Ana ci gaba da laluben wadanda gini ya birne a Lagos bayan gano gawarwaki 22

Jami’an ceto na cigaba da fafutukar zakulo mutanen da gini mai hawa 21 ya rufta kansu, ko dai a raye ko kuma a mace, a unguwar Ikoyi da ke birnin Legas a Najeriya, inda kawo yanzu alkaluma suka nuna adadin mutanen da suka rasa rayukansu ya haura 20. Nura Ado Suleiman ya leka wurin da lamarin ya faru kamar yadda za a ji cikin wannan rahoto.

Jami'an agaji kenan da ke ci gaba da laluben wadanda baraguzan gini ya birne su a Lagos.
Jami'an agaji kenan da ke ci gaba da laluben wadanda baraguzan gini ya birne su a Lagos. Benson Ibeabuchi AFP
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.