Yanayi-Afrika
Rahoto kan yadda gurbatacciyar iska ke kashe mutane miliyan 7 duk shekara
Yayin da aka fara taron sauyin yanayi na COP26 a Glasgow, wani rahoton hukumar lafiya da Duniya ya bayyana cewa kimanin mutane miliyan 7 ne ke mutuwa a duk shekara sanadiyyar shakar gurbatacciya iska, abin da ke jefa fargabar karuwar adadin, matukar kasashen duniya basu dauki matakan dakile gurbatar muhallin ba. Najeriya dai na daga cikin kasashen da gurbatacciyar iskar ke halaka jama’a a cewar rahoton. Wakilinmu Abubakar Isa Dandago, ya duba mana batun cikin wannan rahoto
Wallafawa ranar:
Kunna - 03:10