Najeriya - Kaduna
Kafa majalisar sa ido kan wa'azi ya janyo cece-kuce a Kaduna
Wasu Malaman addini a jihar Kaduna dake Najeriya na kokawa dangane da kafa majalisar kula da harkokin addinai da gwamnatin jihar ta yi domin kula da yadda a ke gudunar da wa’azi.
Wallafawa ranar:
Talla
Malaman dai na ganin aikin bada shawara ga masu wa’azi shi ne zai fi dacewa da majalisar amma ba sanya masu takunkumi ba.
Wakilinmu daga Kaduna Aminu Sani Sado na dauke ya aiko mana da rahoto akai.
Rahoton Aminu Sani Sado kan korafin Malaman addini dangane da kafa majalisar kula da yin wa’azi.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu