Isa ga babban shafi
Najeriya - Legas

'Yan Najeriya da dama basa kiyaye dokokin yaki da Korona

Yayin da Najeriya ke fuskantar dawowar cutar Korona zagaye na 3, har yanzu wasu jama’ar kasar basa mutunta umurnin masana harkar lafiya na kare kan su daga yaduwar cutar ta hanyar amfani da kyallen dake rufe baki da hanci.

Wata mata sanye da takunkumin rufe baki da hanci a birnin Legas dake Najeriya
Wata mata sanye da takunkumin rufe baki da hanci a birnin Legas dake Najeriya AP - Sunday Alamba
Talla

Nasiruddeen Muhammed ya ziyarci unguwar Obalende dake Lagos, daya daga cikin jihohin da aka fi samun masu harbuwa da cutar kuma ga rahotan da ya hada mana.

03:32

Rahoto kan rashin mutunta dokokin dakile yaduwar cutar Korona Legas

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.