Isa ga babban shafi
Najeriya

Dokar hana babur ta dagula lamurran jama'ar Lagos

Da alama tsugunno bata kare ba a jihar Legas dake Najeriya dangane da kokarin gwamnati na kawo karshen cinkoson ababen hawa sassan jihar gami da inganta tsarin sufuri, ta hanyar haramta hayar babur da aka fi da Okada, da kuma Keke Napep; babura masu kafa uku. Sama da mako guda kenan da soma aikin dokar haramta hayar baburan a wasu kananan hukumomi 6 da manyan yankuna 9, kawo yanzu ko wane irin tasiri dokar ke yi kan ayyuka da sauran lamurran yau da kullum na mazauna jihar ta Legas.

Masu harkar acaba a Lagos sun koka da dokar haramta babur a jihar
Masu harkar acaba a Lagos sun koka da dokar haramta babur a jihar REUTERS/Temillade Adelaja
Talla
03:16

Dokar hana babur ta dagula lamurran jama'ar Lagos

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.