Isa ga babban shafi
Wasanni

Hukumar NFF na takun saka da yan wasan a Masar

Yayin da Najeriya ke shirin karawa da Guinee Conakry a gasar cin kofin  Afrika dake gudana a Masar, mai horar da yan Wasan kasar Gernot Rohr ya ce hukumar kwallon kafar Najeriya na takun saka da yan wasan wajen biyan su hakokin su.

Shugaban hukumar kwallon kaffa na Afrika Ahmed Ahmed dan kasar Madagascar
Shugaban hukumar kwallon kaffa na Afrika Ahmed Ahmed dan kasar Madagascar RFI/Pierre René-Worms
Talla

Manajan ya ce babu dan wasan da ya karbi kudin alawus din sa na dala 10.000 sakamakon nasarar da suka samu kan Burundi a karshen mako.

Gernot Rohr ya ce wannan na daga cikin dalilin da ya sa Ahmed Musa bai samu isa zuwa ganawa da anema labarai ba,saboda wani taro da yan Wasan suka shiga,wanda ya sa suka yi laittin zuwa atisaye na awa guda.

Matsalar biyanyan wasa hakkokin su na daya daga  cikin matsalolin dake hanna ruwa gudu a wasanni a Afrika.

Ta bangaren wasanni,Kamaru na fafatawa da Guinee Bissau,zuwa an jima Kungiyar Jamhuriyra benin za ta ketse reni da Ghana.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.