Najeriya
Rahoto kan cikar Najeriya shekaru 58 da samun 'yanci
Yau Najeriya ke bikin cika shekaru 58 da samun 'yancin kai daga turawan mulkin mallaka, kuma kamar yadda aka saba, shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi wa al’ummar kasar jawabi kan in da aka fito da kuma in da kasar ta nufa kamar yadda za ku ji karin bayani a rahoton da wakilinmu daga Abuja, Muhammad Sani Abubakar ya aiko mana.
Wallafawa ranar:
Talla
Rahoto kan cikar Najeriya shekaru 58 da samun 'yanci
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu