Isa ga babban shafi
Najeriya

An kaddamar da sabon shirin ilimantar da mata a jihar Nija

Lura da muhimmancin ilimi musamman ga ‘ya’ya mata, ta sa wata kungiya mai zaman kanta a yankin Suleja, da ke jihar Neja a tarayyar Najeriya kaddamar da wani shirin yaki da jahilci a tsakanin mata. Wakilinmu a Abuja Muhammad Sani Abubakar, ya halarci wurin bikin yaye daliban ga kuma rahoton da ya hada mana.  

Wasu mata da ke daukar karatu karkashin shirin majalisar dinkin duniya na bunkasa ilimin manya, musamman mata a nahiyar Afrika.
Wasu mata da ke daukar karatu karkashin shirin majalisar dinkin duniya na bunkasa ilimin manya, musamman mata a nahiyar Afrika. un.org
Talla

03:01

An kaddamar da sabon shirin ilimantar da mata a jihar Nija

Nura Ado Suleiman

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.