Najeriya
Kungiyoyin Fafutukan kafa Biafra daga Kasar Najeriya Za Su Kauracewa Bukukuwan Demokradiya
Masu fafutukan ganin an kafa a kasar Biafra daga Najeriya sun bukaci ilahirin magoya bayansu a kasar da su kauracewa bukukuwan da za'ayi na ranar kafuwar Demokradiyya a Kasar.
Wallafawa ranar:
Talla
Sun bukaci jama'ar su dake yankin kudu maso gabashin kasar da su zauna a gidajensu lokacin bukukuwan.
Tuni dai Mukaddashin Shugaban Majalisar Dattijai na Najeriya Ike Ekweremadu ya roki kungiyar da ta janye wannan umarni da ta baiwa jama'ar su.
Ike Ekweremadu na sukan ra'ayin masu fafutukan kirkiro kasar Biafran ne a wajen addu'oi da akayi yau a garin Abakaliki
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu