Isa ga babban shafi
Nigeria

Sojan Nigeria Sun Sake Bude Hanyar Damaturu zuwa Biu

Hafsan sojan Nigeria Laftanar Janar  Tukur Buratai, ya sake bude hanyar Damaturu zuwa Biu mai nisan kilomita 132  wanda aka dauki lokaci mai tsawo hanyar na rufe saboda matsalar ‘yan kungiyar Boko Haram

Hafsan Sojan Nigeria Laftanar Janar Tukur Buratai
Hafsan Sojan Nigeria Laftanar Janar Tukur Buratai AFP PHOTO/STRINGER
Talla

Laftanar Janar Tukur Buratai  da kansa ya jagoranci sake kaddamar da hanyar, a wani buki da akayi a Buniyadi, inda yayi fatan hakan zai farfado da harkokin tattalin arziki da ciniki a yankin arewa maso gabashin kasar.

A jawabin sa Gwamnan Jihar Yobe Ibrahim Geidam ya yaba da sake bude hanyar domin ganin harkokin zirga-zirga da tattalin arzikin yankin sun inganta.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.