Isa ga babban shafi
Najeriya

NNPC zai duba umarnin kotu kan Diezani Allison-Madueke

Kamafanin Man kasar Najeriya NNPC, ya ce zai nazarci umarni da kotu ya bai wa tsohuwar minister kudin kasar Diesani Allison-Madueke na ta mayar wa gwamnati da Dala miliyan 153 na mai da ta sace.

Kotu ya bai wa Diezani Allison-Madueke Umarni mayar wa Gwamanti Dala Miliyan 153
Kotu ya bai wa Diezani Allison-Madueke Umarni mayar wa Gwamanti Dala Miliyan 153 AFP / Wole Emmanuel
Talla

Alkali Muslim Hassan na babban kotun tarayyar da ke birnin Lagos ne ya bayar da wanna umarni,  inda ya bukaci tsohuwar minister ta mika wadannan kudaden ga gwamnatin har a tabbatar da halaccinsu ko akasin haka.

Alkalin ya kuma bai wa jami'an bankunan Uku da aka boye kudadde wa'adin kwanaki 14 su bayyana gabansa domin su kawo masa shaidar da ke nuna cewa kudin ba na sata ba ne.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.