Isa ga babban shafi
Lafiya Jari ce

Gwajin sankarar mama

Wallafawa ranar:

Masana sun jima suna shawartar mata kan mahinmacin gwajin cutar daji ko sankarar mama, shirin lafiya jari a wannan makon ya yi nazari kan gwaji dama yanda mace zata iya duba kanta don sanin tana da sankarar maman ko babu.

Gwajin sankarar mama
Gwajin sankarar mama (Crédit : National Cancer Institute)
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.