Isa ga babban shafi
Lafiya

Mata na iya kamuwa da Cancer ta hanyoyi da dama

Wani Binciken masana ya bayyana wasu sinadarorin guda 17 da ake amfani da su a gidaje da ke haifar da cutar cancer ko kuma sankarar Mama ga mata. Rahotan wanda Daraktan Cibiyar binciken Silent Spring, Ruthan Rudel ya rubuta, ya zana sinadarori da suka hada da iskar gas na girki da man gas da ake sanyawa a mota da hayakin da ke fita daga mota da tufafi da ke da sinadarin hana daukar datti.

Kwayoyin cutar Sankara ko Cancer
Kwayoyin cutar Sankara ko Cancer (DR)
Talla

Sauran sun hada da sinadarin da ake fitar da fenti da wanda ake tsabtace ruwan sha da su.

Julia Brody, wata da ta taka rawa a binciken na masana, tace kowacce mace a Amurka na fuskantar hadarin kamuwa da cutar sankarar Mama saboda yadda suke amfani da wadanan sinadarai yau da kullum.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.